Religious

SALLAR ASUBAHI


“`SALLAR ASUBAHI sallah ce mai
muhimmanci. Allaah ya rantse da lokacinta a
cikin al-Qur’ani.
Allaah yace:-
( ﻭﺍﻟﻔﺠﺮ ﻭﻟﻴﺎﻝ ﻋﺸﺮ )
Saboda muhimmancin ta ne Allaah ya
kirata da sunan “QUR’AANUL FAJR”
Allaah yace:-
( ﺃﻗﻢ ﺍﻟﺼﻼﺓ ﻟﺪﻟﻮﻙ ﺍﻟﺸﻤﺲ ﺇﻟﻰ ﻏﺴﻖ ﺍﻟﻠﻴﻞ ﻭﻗﺮﺁﻥ
ﺍﻟﻔﺠﺮ ﺇﻥ ﻗﺮﺁﻥ ﺍﻟﻔﺠﺮ ﻛﺎﻥ ﻣﺸﻬﻮﺩﺍً )
Dan uwa zaka tauye wa kanka lada mai
yawa idan baka Tashi kaje ka sallace ta ba.
Zaka rasa darajoji masu dimbin yawa idan
ka gagara tashi don sallar ta.
Ka tuna fa itace Sallar da take wa
munafukai nauyi
Manxon Allaah (swallallaahu alaihi wa
sallam) yace Nafilar asubahi tafi duniya da
abinda yake cikin ta.
(( ﺭﻛﻌﺘﺎ ﺍﻟﻔﺠﺮ ﺧﻴﺮ ﻣﻦ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ ﻭﻣﺎ ﻓﻴﻬﺎ ( (
ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻛـــــــــــــ ـــــــــﺒﺮ
Idan har raka’atal Fajri tafi duniya da abinda
yake cikin ta, toh ya kake ganin ita kanta
Sallar Asubahin ??
KANA SON A DASA MAKA BISHIYA  A
ALJANNAH?
Manzon Allah (s.a.w) yace: “Duk wanda yace
‘Subhanallah, Walhamdulillah, Wala’ilaha
Illallah, Wallahu Akbar’, za’a dasa masa
bishiya a Aljannah da kowanne daya daga
cikin su”.
Silsilatul Ahaadiisus Sahiha 2880.
Me kake tsammani bayan ka idar da Sallah
ka zauna ka yi ta wadannan zikirorin?
Me kake zaton ma’anar za’a dasa maka
bishiya a Aljannah? Idan bishiyar taka ce
Aljannar da bishiyar ke ciki fa? Tabbas taka
ce.

Religious

Today Hadith


Bismillah Walhamdulillah Was Salaatu Was Salaam ‘ala Rasulillah
Narrated Abu Huraira (Radi-Allahu ‘anhu):On the night Allah’s Apostle (Sallallahu ‘Alaihi Wa Sallam) was taken on a night journey (Miraj) two cups, one containing wine and the other milk,were presented to him at Jerusalem. He
looked at it and took the cup of
milk. Gabriel said, “Praise be to Allah Who guided you to Al-Fitra (the right path); if you had taken (the cup of) wine, your nation would have gone astray.”
Bukhari Vol. 7 : No. 482
Ma’asalaam

Religious

Todays Hadith


Narrated Abu Huraira:
Allah’s Apostle said, “Allah said, ‘All the deeds of Adam’s sons (people) are for them,except fasting which is for Me, and I will give the reward for it.’ Fasting is a shield or
protection from the fire and from
committing sins. If one of you is fasting,he should avoid sexual relation with his wife and quarreling,and if somebody should fight or quarrel with him, he should say,’I am fasting.’ By Him in Whose Hands my soul
is’ The unpleasant smell coming out from the mouth of a fasting person is better in the sight of Allah than the smell of musk.
There are two pleasures for the fasting person,one at the time of breaking his fast,and the other at the time when he will meet his Lord; then he will be pleased because of his fasting.” Sahih Bukhari Hadith No.1904

Religious

Muhadarori Guda 30 Da Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah (Hafizahullah) Ya Gabatar


1. Abubuwanda suke sawa mutum ya karkace ma tafarkin Allah
http://darulfikr.com/s/12420
2. Alakar Shia da Qur-ani
http://darulfikr.com/s/9197
3. Anyi Walkiya Koya Yaga Kowa 1
http://darulfikr.com/s/8963
4. Anyi Walkiya Kowa Yaga Kowa2
http://darulfikr.com/s/9009
5. Hakkin Shugabanni Akan Alumma
http://darulfikr.com/s/8634
6. Muhimmancin Hadin Kai ga Musulmai
http://darulfikr.com/s/8655
7. Nasiha ga Manoman Nigeria
http://darulfikr.com/s/8568
8. Sabubban Da kesa Kyakyawan Cikawa
http://darulfikr.com/s/11140
9. Sada Zumunci da Hadarin yanke shi 1
http://darulfikr.com/s/8131
10. Sada Zumunci da Hadarin yanke shi 2
http://darulfikr.com/s/8121
11. Wacece Nana Aisha 1
http://darulfikr.com/s/5271
12. Wacece Nana Aisha 2
http://darulfikr.com/s/5270
13. Matsalolin aure 1
http://darulfikr.com/s/3020
14. Matsalolin aure 2
http://darulfikr.com/s/3019
15. Matsalolin aure 3
http://darulfikr.com/s/3017
16. Matsalolin aure 4
http://darulfikr.com/s/3018
17. Illar shaye-shaye ga matasa da kuma hanyar magance su 1
http://darulfikr.com/s/7225
18. Illar shaye-shaye ga matasa da kuma hanyar magance su 2
http://darulfikr.com/s/7226
19. Me Ya Faru a Karbala
http://darulfikr.com/s/2976
20. Dokar Addini
http://darulfikr.com/s/5229
21. Akidun shi’a 1
http://darulfikr.com/s/4194
22. Akidun shi’a 2
http://darulfikr.com/s/4193
22. Allah ne ya Halicce ka da rauni
http://darulfikr.com/s/1836
23. Girma Ya Fadi Rakumi YA Shanye Ruwan Yan Tsaki 1
http://darulfikr.com/s/5012.
24. Girma Ya Fadi Rakumi YA Shanye Ruwan Yan Tsaki 2
http://darulfikr.com/s/5014
25. Menene Salafiyya 1
http://darulfikr.com/s/7066
26. Menene Salafiyya 2
http://darulfikr.com/s/7067
27. Muhimmancin Hijabi 1
http://darulfikr.com/s/5009
28. Muhimmancin Hijabi 2
http://darulfikr.com/s/5010
29. Tambayoyi biyar
http://darulfikr.com/s/1834
30. Kare Martabar Sahabbai
http://darulfikr.com/s/3416
Ayi sauraro Lafiya Kasance da darulfikr.com dan samun karatun malaman sunnah a saukake. Darulfikr taku ce domin yada sunnah

Religious

ADDU’O’IN NEMAN FALALA DA NEMAN TSARI.


(Addu’ar tashi daga
barci) => Alhamdu
lillahillazi ahayana
ba’ada ma’amatana wa
ilaihin Nushur.
2 – ADDU’AR SATUFAFI
♥ alhamdu lillahillazi
kasani ma asturu bihi
aurati wa atajammalu
bihi.
3 – ADDU’AR CIRE
TUFAFI ♥ Ilbis jadidan
wa ish hamidan wamuttu
shahidan
4 – ADDU’AR
FITA DAGA GIDA ♥
bismillahi tawakkaltu
alallahi wala haula wala
kuwatan illa billahi
5 –
ADDU’AR SHIGA GIDA ♥
bismillahi walajna wa
bismillahi kharajna wa
alallahi rabbina ta
wakkalna
6 – ADDU’AR
SHIGA MASALLACI ♥
bismillahi wassalatu
wassalamu ala
rasulillahi allahumma
igfirli zunubi waftahli
abwaba rahamatika
7 –
ADDU’AR FITA DAGA
MASALLACI ♥
bismillahi wassalatu
wassalamu ala
rasulillahi allahumma
igfirli zunubi waftahli
abwaba fadhalika.
8 –
SDDU’AR JUYAWA
ACIKIN BACCI ♥ la ‘ilaha
illallahu
wahidulkahharu
rabbussamawati
wal’ardi wama baina
wumal azizul gafar
9 –
ADDU’AR IDAN MUTUN
YARAZANA ACIKIN
BACCI ♥ auzu
bikalimatillahit tammati
min gadabihi wa’ikadihi
washarri ibadihi wamin
hamazatisshayatin wa
anyahadurun
10 –
ADDU’AR AKAN
ABOKAN GABA DA
NEMAN TSARI ALLAH
YAYI MUNA TSARI DA
SU AMEN ♥ Allahumma
manzilal kitabisari’al
hisabi ihzamil ahzaba
Allahummah zamhum
wazalzilhu
11 – ADDU’AR DA
MUTUN ZAI KARANTA
IDAN WANI ABU
YAFARU A GARE SHI.
allahumma la sahla illa
maja’altahu sahala fa
anta taj’alul hazna
izash’ita sahala
12 –
ADDU’AR SHIGA
MAKABARTA. Assalamu
alaikum ya ahala
darukaumin muminin
wa inna in sha allahu
bikum lahikuna
13 –
ADDU’A YAYIN DA ZA’A
SA MAMACI A CIKIN
KABARI. minha
khalaknakum wafiha
nui’ dukum wa minha
nukhuri jukum taratan
ukhura.
14 – ADDU’A A
BAYAN ANBINNE
MAMACI. Allahumma
Igfirlahu Allahumma
sabbithu
15 – ADDU’A GA
WANDA YAYI SABON
AURE. Allahumma inni
as’aluka khairaha wa
kaira majabaltaha alaihi
wa a ‘uzu bika min
sharraha washarrima
jabaltaha alaihi.
16. ADDU AKAN IDAN
BASHI YAYI WA MUTUN
YAWA:. allahumma
akfina bihalalik an
haramika wa’ganini
bifadhalika amman
siwaka.
18. ADDU’A
YAYIN DA ABINCI
YAYIWA MUTUN
WAHALA:. bismillahi
bikadha’ika wa sabbirli
fima sabbirli hatta la
uhibba ta’ajila ma
akarta wala ta akira ma
ajalta.
19. ADDU’A IDAN
ISKA TA TASO:.
allahumma inna as’aluka
min khairiha wa khairi
ma fiha wa khairi ma
ursilat bihi,wa a’uzu
bika min sharriha wa
sharri ma fiha wa sharri
ma ursilat bihi.
20.
ADDU’A YAYIN DA
AKAYI TSAWA:. subhana
man yusabbihur ra’adu
bihamdihi wal
mala’ikatu min
khifatihi.
21. ADDU’AR
DUBA MARAR LAFIYA:.
as’alullahi aima rabbal
arshil azima an
yashfiyaka.
22. ADDU’AR
NEMAN TSARI DAGA
SHARRIN ABIN HAWA:.
bismillahi majraha wa
mursaha inna rabbi la
gafurum rahim.
23.
ADDU’AR SADUWA DA
IYALI:. allahumma
jannibnas shaidana wa
jannibis shaidana ma
raktana.
24 ADDU’AR
SHIGA BANDAKI:.
Allahumma inni a’uzu
bika minal khubusi wal
khaba’is.
25. ADDU’AR
FITA DAGA BAN DAKI:.
gufranaka. Alhamdu
lillahillazi azhaba annil
aza wa afani.
26.
ADDU’A YAYINDA
ANKASAKAR DA
ANNOBA:. ma sha allahu
la kuwwata illa billahi.
27. ADDU’AR SAUKA
AMASAKI:. a’uzu bi
kalimatilahi tamati min
sharrin khalaka.
28.
ADDU’AR BUDA BAKI:.
alhamdu lilahillazi
adamani wa sakaniwa
ja’alanimuslimam
allahumma barik lana
fihi wa zadana minhu.