Real Madrid ta doke Sporting Gijon 2-1

Real Madrid ta ci Sporting Gijon 2-1 a gasar
cin kofin La Liga wasan mako na 13 da suka
kara a ranar Asabar.
Tun a minti na 18 da fara wasan Real Madrid
ta ci kwallayenta biyu ta hannun Cristiano
Ronaldo.
Kwallon farko ya ci ne da fenariti, sannan ya
ci ta biyu da ka, hakan ya sa yana da
kwallaye 10 da ya ci jumulla tun fara kakar
bana.
Sporting Gijon ta farke kwallo daya ta hannu
Carlos Carmona, kuma saura minti 13 a tashi
daga karawar Duje Cop ya barar mata da
fenariti.
Real Madrid ta ci gaba da zama a kan
teburin La Liga da maki 33, ita kuwa
Sporting Gijon tana da maki tara a mataki na
18.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s