Bankin Musulinci na ci gaba da karbuwa a Nigeria

Manajan Daraktan bankin na Ja’iz na
Musulinci a Najeriya ya ce sun samu
gagarumar karbuwa a wajen al’uma, ciki
har da wadanda ba Musulmi ba.
Malam Hassan Usman ya shaida wa BBC
cewa shekara biyar da suka wuce suka
bude bankin inda suke da rassa uku kacal,
amma a yanzu haka suna da rassa fiye da 27
a duk fadin kasar.
Babban jami’in bankin na Ja’iz ya kara da
cewa, “haka kuma a lokacin da muka fara
muna da dukiyar banki da ba ta wuce
N11bn ba, amma yanzu muna da sama da
N60bn.”

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s